DANDALIN SIYASAR MALUMFASHI

Wannan dandalin an kirkireshi ne domin cigaban siyasar malumfashi da sanni abinda ke faruwa a siyasar malumfashi, bawa yan siyasa shawarwari, kawo manufofin siyasa, da kuma sani halin da siyasar malumfashi ke ciki. Don Allah mu guji yima juna kazafi, cin fuska, zagi, da kuma batanci. NAGODE. Via Chief Admin Ishaq Gambo Malumfashi